Skip to main content

Posts

YADDA ZAKA SAMI 5GB A LAYINKA NA MTN AKAN #50 RAK!

Asalamu'aikum barkanku da wannan lokaci mtn suna bada 5gb akan #50 , Amma sai dai ba kowanne layi ne yake samun wannan gara6asar ba Amma zaka iya gwadawa ko kana daga cikin masu nasara a wannan tsarin, batare da nayi dogon zance ba Ga yadda zakayi ®Ka dannan *662# ® sannan ka tabbatar kana da kudin da yakai ko ya haura #50 ® sai ka shiga tsarin wechat akan #50. Ta hanyar dannan wadannan lambobin *123# sai ka za6i 1 wato "data services" sai kara za6an 3 ( buy goody bags Sannan sai ka zabi 6 "wechat" sai ka xabi na biyu a karshe zai ka zabi 1 shikenan zasu baka 5gb akan #50 Zaka iya amfani da wannan data'r da kowanne irin app, haka zalika zaka iya browsing, downloading, streaming dama sauransu da wannan data'r Allah yaba mai rabo sa'a
Recent posts

YADDA ZAKA NEMI AIKIN NPOWER CIKIN SAUKI.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA 1.Mafi karancin kwalin da ake bukata a wannan bangaren shi ne kwalin  sakandire (SSCE result). 2. Asusun Banki (Bank Account) 3. BVN  Ka tabbata sunan da zaka yi amfani da shi ya yi daidai da wanda yake cikin  BVN dinka, haka zalika shekarun haihuwa. 4. Kanann Hotuna (Passpot) 5. ID card ( Voters' card ko National Id card) 6. Za a shiga www.npower.gov.ng ko kuma npvn.npower.gov.ng domin cike takardar     neman wannan aikin (Application Form) Kamar yadda sanarwa ta gabata makon da ya gabata cewa gwamnatin tarayya zata dauki sababbin ma'ikata na Npower, to a wannan karan za a koyar da sana'o'i ne wanda suka hada da;   1. AUTOMOBILE:  Wannan bangaren ya shafi koyar da hanyoyin gyaran mota na zamani ta hanyar amfani da na'ura mai kwakwalwa wanda ya hada; OBD scanner da wheel balancing da kuma panel beating. 2. Agriculture Equipment Technicians (Agric Tech) : Shi kuma ya shafi yadda za a sarrafa Motoci da injuna da ake amfani

NNU GASKIYANE

NNU WALLAHI GASKIYANE Salam barkanku da warhaka da fatan xakuyi mana afwa a sakamokon tsaiko da aka samu dan gane da kawo maku btutuwa da suka shafi hrkokin waya, intranet, layi dama sauransu. Wannan ya farune a sakamakon wasu yan dalilai. Idan zaku iya tunawa a yan kwanakin bayane mukai ta kawo maku darasi daban-daban akan "NNU" wasu sukai ta faman magangnu iri-iri akai  cewar basu yarda da wannan tsarin ba. Wasu kuma suna ganin kamar scam ne. Ina mai tabbatar maku da cewar Ranar juma'ar data gabata ne nnu suka biyani #15,000 zuwa bank account dina kuma bawai ni kadai nnu suka biyaba akwai daruruwan mutane da nnu sukayiwa alert  a wannan watan. Idan kana doubting ne ka tutubeni a WhatsApp ko ka ajine number ko kuma ka kirani a wannan number domin neman Karin bayani 08123818840

YADDA ZAKA SAMU 2GB AKAN #200 A LAYIN AIRTEL

YADDA ZAKA SAMI 2GB AKAN #200    Masu sauraren wannan shafin mai albarka yau mun zo muku da wata sabuwar hanya da zaku samu 2gb mb akan naira #200. Ga yadda xakuyi kawai ka danna *482*1# shikenan matukar kana da #200 zasu baka 2gb . Note:- amma dole sai da 2G network zakayi amfani